๐—ฆ ๐—จ๐—บ๐—ฎ๐—ฟ ๐—”๐—ฏ๐˜‚ ๐—”๐—ฑ๐—ป๐—ฎ๐—ป

  • Home
  • Nigeria
  • Funtua
  • ๐—ฆ ๐—จ๐—บ๐—ฎ๐—ฟ ๐—”๐—ฏ๐˜‚ ๐—”๐—ฑ๐—ป๐—ฎ๐—ป

๐—ฆ ๐—จ๐—บ๐—ฎ๐—ฟ ๐—”๐—ฏ๐˜‚ ๐—”๐—ฑ๐—ป๐—ฎ๐—ป ๐—™๐—ฟ๐—ผ๐—บ ๐—”๐—น๐—บ๐—ฎ๐—ท๐—ถ๐—ฟ๐—ถ ๐—ณ๐—ฎ๐—บ๐—ถ๐—น๐˜†

23/08/2025
23/08/2025

Tsohuwar hadimar Muhammadu Buhari ta tuna alherinsa ga Najeriya da APC bayan wata da rasuwarsa. Duba abin da ta ce a sashen sharhi.

Hoto: Lauretta Onochie/Facebook.

23/08/2025

Sule Lamido, a former Jigawa governor and PDP chieftain, has disclosed one thing that could mar the chances of the opposition coalition in its plot to remove President Bola Tinubu in 2027. Details in the comment.

Photo Credit:

23/08/2025
23/08/2025

Alkalai Da Dama Sun Shiga Cikin Siyasa Da Cin Hanci Da Rashawa - Obasanjo

Tsohon Shugaban ฦ˜asa, Cif Olusegun Obasanjo, a ranar Jumaโ€™a ya bayyana damuwarsa kan halin da ya ce tsarin shariโ€™ar Najeriya ya shiga.

Obasanjo ya yi nuni da cewa alkalai da dama sun shiga cikin siyasa da cin hanci, abin da ke sa jamaโ€™a rasa amana ga kotuna. A cewarsa, โ€œidan alฦ™alai s**a zama marasa tsari, gaskiya da adalci za su zama ruwan dare.โ€

Ya ฦ™ara da cewa lamarin na barazana ga makomar ฦ™asar, domin idan shariโ€™a ta lalace, babu abin da zai iya tsaida rugujewar doka da oda.

23/08/2025

A Yan Siyasar Kasar nan Wai waye Bai sa Jar hula ba?

23/08/2025

Ranar Da Za'a
Zagaye Gawar Mu Ana Kuka๐Ÿ˜ญ Allah Kasa Mu kuma Farin Ciki Muke Domin Haษ—uwar Mu Dakai Ya Ubangiji ๐Ÿ‘

23/08/2025

ZAฦEN SHUGABAN ฦ˜ASA: ฦŠan Takarar Wace Jam'iyya Zaka Zaษ“a A Zaษ“en Shugaban ฦ˜asa Na 2027 A Najeriya ?

A. APC
B. PDP
D. ADC

A Kafta....

23/08/2025

Gwamnatin Nijar ta ce ta kashe shugaban Boko Haram da ya maye gurbin Abubakar Shekau mai suna Ibrahim Muhammad Bakura. Karanta cikakken rahoton a sashen sharhi.

Hoto: Zagazola Makama|Facebook

23/08/2025

The two leading political parties in Nigeria, APC and PDP, have commented on the Federal Court of Canada classifying them as terrorist organisations. Details in the comment.

Photo Credit: X/,

Address

Mairua Road, Funtua
Funtua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ๐—ฆ ๐—จ๐—บ๐—ฎ๐—ฟ ๐—”๐—ฏ๐˜‚ ๐—”๐—ฑ๐—ป๐—ฎ๐—ป posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ๐—ฆ ๐—จ๐—บ๐—ฎ๐—ฟ ๐—”๐—ฏ๐˜‚ ๐—”๐—ฑ๐—ป๐—ฎ๐—ป:

Share

Category