Fadar Mai Martaba Sarkin Kabin jega

Fadar Mai Martaba Sarkin Kabin jega Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fadar Mai Martaba Sarkin Kabin jega, Real Estate, Jega.

07/09/2026
๐— ๐š๐ข ๐— ๐š๐ซ๐˜๐—ฎ๐—ฏ๐—ฎ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐—ฏ๐—ถ๐—ป ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ๐—”๐—น๐—ต. ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐—”๐—ฟ๐™๐ข๐ค๐š ๐—•๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎYa Karbi Bakuncin Daliban Makarantar Abdullahi fodio Universi...
07/09/2026

๐— ๐š๐ข ๐— ๐š๐ซ๐˜๐—ฎ๐—ฏ๐—ฎ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐—ฏ๐—ถ๐—ป ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ
๐—”๐—น๐—ต. ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐—”๐—ฟ๐™๐ข๐ค๐š ๐—•๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ

Ya Karbi Bakuncin Daliban Makarantar Abdullahi fodio University of Science And Technology Aliero

Sunzo Fada Domin Gabatar Da Gaisuwar Bangirma Tare Da Wasu Muhimman Ayuka

A Ranar Attanin 7/9/2026

Muna Rokon Allah ya Sanyama Wannan ziyarar Albarka

๐— ๐š๐ข ๐— ๐š๐ซ๐˜๐—ฎ๐—ฏ๐—ฎ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐—ฏ๐—ถ๐—ป ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ๐—”๐—น๐—ต. ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐—”๐—ฟ๐™๐ข๐ค๐š ๐—•๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎYa Karbi Bakunchin Maigirma Alh. Lawali Labbo Margai (Sarkin ...
19/08/2026

๐— ๐š๐ข ๐— ๐š๐ซ๐˜๐—ฎ๐—ฏ๐—ฎ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐—ฏ๐—ถ๐—ป ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ
๐—”๐—น๐—ต. ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐—”๐—ฟ๐™๐ข๐ค๐š ๐—•๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ

Ya Karbi Bakunchin Maigirma Alh. Lawali Labbo Margai (Sarkin Kabin Kebbe) Dake Cikin Jihar Sokoto Tare Hon. Sama'ila Hamisu Kuchi Dan Majalisa Mai Wakiltar Karamar Hukumar Mulki Ta kebbe A Majalisar Dokoki ta Jihar Sokoto

Sun Ziyarchi Mai Martaba A Fadarsa Domin Gabatar da Gaisuwar Bangirma Tare Da Godiya A Bisa Namijin kokarin Dayayi Ga Al'ummar Kasar kebbi "yan Gudun Hijira Dake Zaune Cikin Garin Jega

A Ranar Larba 19/8/2026

Muna Rokon Allah ya Sanyama Wannan ziyarar Albarka

๐— ๐š๐ข ๐— ๐š๐ซ๐˜๐—ฎ๐—ฏ๐—ฎ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐—ฏ๐—ถ๐—ป ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ๐—”๐—น๐—ต. ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐—”๐—ฟ๐™๐ข๐ค๐š ๐—•๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎYa Karbi Bakunchin Maigirma Shugaban Karamar Hukumar Mulki Ta...
19/08/2026

๐— ๐š๐ข ๐— ๐š๐ซ๐˜๐—ฎ๐—ฏ๐—ฎ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐—ฏ๐—ถ๐—ป ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ
๐—”๐—น๐—ต. ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐—”๐—ฟ๐™๐ข๐ค๐š ๐—•๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ

Ya Karbi Bakunchin Maigirma Shugaban Karamar Hukumar Mulki Ta Kebbe tare Maigirma Shugaban hukumar Mulki Ta Jega

Sun Garzaya Sannanin "Yan Gudun Hijira Tare Mai Martaba Domin Dubin Halin da Suke ciki

Chairman Na Karamar Hukumar Mulki Ta kebbe ya Zoma "Yan Gudun Hijira Da Taimakon Gaugawa

A Ranar Talata 18/8/2026

Muna Rokon Allah ya Sanyama Wannan ziyarar Albarka

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN๐— ๐š๐ข ๐— ๐š๐ซ๐˜๐—ฎ๐—ฏ๐—ฎ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐—ฏ๐—ถ๐—ป ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ๐—”๐—น๐—ต. ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐—”๐—ฟ๐™๐ข๐ค๐š ๐—•๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎYa Halarchi Jana'izar Day...
18/08/2026

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN

๐— ๐š๐ข ๐— ๐š๐ซ๐˜๐—ฎ๐—ฏ๐—ฎ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐—ฏ๐—ถ๐—ป ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ
๐—”๐—น๐—ต. ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐—”๐—ฟ๐™๐ข๐ค๐š ๐—•๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ

Ya Halarchi Jana'izar Daya Daga Cikin Iyayen Alh. Adamu Muhammad Jega Deputy Commissioner of police Kebbi State (Fagachin jega)

A Ranar Talata 18/8/2026

Muna Rokon Allah ya Jikanta da Gafara
Maigirma Fagachin Jega Allah ya baka ikon Yin Juriyar Wannan Rashi

๐— ๐š๐ข ๐— ๐š๐ซ๐˜๐—ฎ๐—ฏ๐—ฎ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐—ฏ๐—ถ๐—ป ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ๐—”๐—น๐—ต. ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐—”๐—ฟ๐™๐ข๐ค๐š ๐—•๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎA Yau Lahadi 16/8/2026 Ya Karbi Bakuncin Daliban Makarantar M...
16/08/2026

๐— ๐š๐ข ๐— ๐š๐ซ๐˜๐—ฎ๐—ฏ๐—ฎ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐—ฏ๐—ถ๐—ป ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ
๐—”๐—น๐—ต. ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐—”๐—ฟ๐™๐ข๐ค๐š ๐—•๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ

A Yau Lahadi 16/8/2026 Ya Karbi Bakuncin Daliban Makarantar Mal. Ibrahim Sharif Jega

Sun Ziyarchi Basaraken Ne Akan Hanyarsu ta Gudanar Zagayen Shigowar Watan Maulidi Na Tunawa da Haihuwar Manzon Allah S.A.W. Wanda Suke Gabatarwa Duk Shekara

Basaraken Ya Tarbi Tawagar Ta Daliban Makarantar Masarautar Jega

Mai Martaba Sarkin Kabin jega yayi Godiya Ga "Daliban Makarantar tare Da Fatar Su Koma Gidanjensu Lami Lafiya

Yayi Fatar Allah ya Mai-Mai ta Irin Wannan Taron Shekaru Na Gaba Masu Albarka

๐— ๐š๐ข ๐— ๐š๐ซ๐˜๐—ฎ๐—ฏ๐—ฎ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐—ฏ๐—ถ๐—ป ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ๐—”๐—น๐—ต. ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐—”๐—ฟ๐™๐ข๐ค๐š ๐—•๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎA  Yau Ranar Assabar 15/8/2026 Ya Karbi Bakuncin Daliban Maka...
15/08/2026

๐— ๐š๐ข ๐— ๐š๐ซ๐˜๐—ฎ๐—ฏ๐—ฎ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐—ฏ๐—ถ๐—ป ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ
๐—”๐—น๐—ต. ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐—”๐—ฟ๐™๐ข๐ค๐š ๐—•๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ

A Yau Ranar Assabar 15/8/2026 Ya Karbi Bakuncin Daliban Makarantar Gidan Shehu Malam Lawali Jega

Sun Ziyarchi Basaraken Ne Akan Hanyarsu ta Gudanar Da Zagayen Shigowar Watan Maulidi Na Haihuwar Manzon Allah S.A.W. Wanda Suke Gabatarwa Duk Shekara

Basaraken Ya Tarbi Daliban A Fadar Masarautar Jega

Mai Martaba Sarkin Kabin jega yayi Godiya Ga "Yan Makarantar tare Da Fatar Su Koma Gidanjensu Lami Lafiya

Yayi Fatar Allah ya Mai-Mai Irin Wannan Taron Shekaru Na Gaba Masu Albarka

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UNALLAH YAYIMA ALH. MUSA DAN TSOHO SARKIN GOBIRAWAN JEGA RASUWA ZA'AYI JANA'IZARSA TSO...
13/08/2026

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN

ALLAH YAYIMA ALH. MUSA DAN TSOHO SARKIN GOBIRAWAN JEGA RASUWA

ZA'AYI JANA'IZARSA TSOHUWAR ASSIBITIN GARIN JEGA
DA MISALIN KARFE 11 NA SAFIYAR YAU RANAR ALHAMIS 13/8/2026

MUNA ROKON ALLAH YA JIKANSA DA GAFARA
ALLAH YA RAYA ABINDA YA BARI AKAN SUNNAH
ALLAH YA BAMU JURIYAR WANNAN RASHIN

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN Allah ya Gafarta Ma Alh. Alu Mai Zare kongo  Ya Rasu ne Sanadiyar Babban Mota Tirel...
11/08/2026

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN

Allah ya Gafarta Ma Alh. Alu Mai Zare kongo

Ya Rasu ne Sanadiyar Babban Mota Tirela ta take Masa kai Anan Shiyar Gobirawa dake Cikin Garin jega

muna rokon Allah taala ya gafarta Masa yayi masa rahama
Allah yasa chan tafimai nan Allah yakar6i Bakwacin sa
Allah ya kyautata tamu Idan tazo

๐— ๐š๐ข ๐— ๐š๐ซ๐˜๐—ฎ๐—ฏ๐—ฎ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐—ฏ๐—ถ๐—ป ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ๐—”๐—น๐—ต. ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐—”๐—ฟ๐™๐ข๐ค๐š ๐—•๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎYa Halarchi Wurin Bukin Rufe Gasar Musabukar Alqur'ani Maigir...
09/08/2026

๐— ๐š๐ข ๐— ๐š๐ซ๐˜๐—ฎ๐—ฏ๐—ฎ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐—ฏ๐—ถ๐—ป ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ
๐—”๐—น๐—ต. ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐—”๐—ฟ๐™๐ข๐ค๐š ๐—•๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—๐—ฒ๐—ด๐—ฎ

Ya Halarchi Wurin Bukin Rufe Gasar Musabukar Alqur'ani Maigirma Wadda Kungiyar Izala Ke Shiryawa A Masallacin Juma'a Na Shiyar Sabon Gari Jega

A Ranar Lahadi 9/8/2026

Muna Rokon Allah ya Sanyama Wannan Taron Albarka

Address

Jega
567890

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fadar Mai Martaba Sarkin Kabin jega posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category