KANO POST

KANO POST KANO TA DABO CI GARI. JALLA BABBAR HAUSA.

24/06/2025

Ya Allah ka taimaki IRAN akan Ame**ca da Muzrael.

AREWA MU FARKA 100%
13/03/2025

AREWA MU FARKA 100%

WATA SABUWA!!!Mai Girma Kwamishinan Yan Sandan Jihar Kano, CP Mohammed Usaini Gumel, FIPMA, psc ya bada umarni an gayyat...
31/03/2024

WATA SABUWA!!!

Mai Girma Kwamishinan Yan Sandan Jihar Kano, CP Mohammed Usaini Gumel, FIPMA, psc ya bada umarni an gayyato Iyayen Yaron da yayi kisan kai a Unguwar Dorayi. Sun tabbatar da cewa 'Dan su yana harkar Daba da kuma Ta'ammali da Miyagun Kwayoyi, amma basu taba sanarwa Yan Sanda ba.

📷 Abdullahi Haruna Kiyawa.

YAN DABAN DORAYI SUN SHIGA HANNU💪Wasu daga cikin yan daban da rundunar yan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafkewa bis...
28/03/2024

YAN DABAN DORAYI SUN SHIGA HANNU💪

Wasu daga cikin yan daban da rundunar yan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafkewa bisa zargin faɗan daba a Unguwar Dorayi Karama.

📷 Abdullahi Haruna Kiyawa

💥 Somewhere in Nigeria 🇳🇬
12/03/2024

💥 Somewhere in Nigeria 🇳🇬

Kotu ta ba da umarnin cafke mawakin Hausa a Kano, Najeriya Ado Gwanja.
26/02/2024

Kotu ta ba da umarnin cafke mawakin Hausa a Kano, Najeriya Ado Gwanja.

Somewhere in Nigeria 🇳🇬
14/02/2024

Somewhere in Nigeria 🇳🇬

Allah ya jiƙanki Bintu
12/02/2024

Allah ya jiƙanki Bintu

Kano in 1950s ❤
12/02/2024

Kano in 1950s ❤

A street scene in Dala, Kano state in the year 1930📷 Walter Mittelholzer
28/12/2023

A street scene in Dala, Kano state in the year 1930

📷 Walter Mittelholzer

Kurmi Market, Kano state in the year 1978.📷 saliaddeen
23/11/2023

Kurmi Market, Kano state in the year 1978.

📷 saliaddeen

Kano in 1950s ❤
19/10/2023

Kano in 1950s ❤

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KANO POST posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category