A.U.I Damuna Real Estate Ltd

A.U.I Damuna Real Estate Ltd Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A.U.I Damuna Real Estate Ltd, Real Estate Company, West Bypass, Kano.

Helping individuals and families secure genuine land and property deals with transparency, guidance, and peace of mind.
🏡 Verified Listings | 📑 Honest Documentation | 🤝 Trusted Support.

📞 08057773580 | 08038629575

06/08/2026

Introducing my team

04/08/2026

31/07/2026
SHIN KANA SHA'AWAR SHIGA HARKAR REAL ESTATE?🎓 AUI Damuna Real Estate Academy ta buɗe ƙofa ga masu sha'awar zama ƙwararru...
25/06/2026

SHIN KANA SHA'AWAR SHIGA HARKAR REAL ESTATE?

🎓 AUI Damuna Real Estate Academy ta buɗe ƙofa ga masu sha'awar zama ƙwararru da jagorori a harkar kasuwancin filaye da gidaje.
Me yasa ya kamata ka shiga?

🎁 Admission Form KYAUTA ne
Koyarwa daga ƙwararru a yanayi mai inganci, Ilimi da dabarun Real Estate na zamani

📲 Tuntube mu ta WhatsApp yanzu domin samun gurbi: 08057773580

AUI Damuna Real Estate Academy "From Learning to Leadership in Real Estate"

🌙 Barka da Ranar Arfah 🌙A wannan rana mai girma da albarka,AUI Damuna Real Estate Limited na taya daukacin al’ummar Musu...
26/05/2026

🌙 Barka da Ranar Arfah 🌙

A wannan rana mai girma da albarka,
AUI Damuna Real Estate Limited na taya daukacin al’ummar Musulmi murna tare da addu’ar Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana kura-kuranmu, Ya sanya mana albarka a rayuwa da arziki.

Allah yasa mu dace da rahamarsa da gafararsa.
Ranar Arfa rana ce ta rahama, addu’a da samun kusanci ga Allah.

A.U.I Damuna Real Estate Ltd

19/04/2026

SABON BABUR DA NAIRA MILIYAN ƊAYA DA RABI KYAUTA 🔥 🔥 🔥

​Kamfanin ​A.U.I Damuna Real Estate Limited ta fito da gagarumar garabasa ta musamman ga kowa da kowa, musamman Agents da masu son gina gobe mai kyau ta hanyar zuba jari a harkar filaye.

​WANNAN GARAƁASA TA KUNSHI 🎁
​✅ Sabon Machine (Babur): Domin sauƙaƙa zirga-zirga.
​✅ Tsabar Kuɗi N1,500,000: Miliyan ɗaya da rabi don ƙara ƙarfin aljihu.

Wannan promo ɗin yana gudana ne akan filayenmu dake Alh. Yunusa Mai Inji Estate.

Kalli videon dake ƙasa domin jin yadda zaka kasance ɗaya daga cikin waɗanda zasu ci wannan garabasa.

Domin karin bayani
08038629575,08057773580


🔥 Something Big is Coming 🔥Shin kana neman damar mallakar fili ko saka jari mai amfani? Wannan shine lokacin kaA.U.I Dam...
11/04/2026

🔥 Something Big is Coming 🔥

Shin kana neman damar mallakar fili ko saka jari mai amfani? Wannan shine lokacin ka
A.U.I Damuna Real Estate Limited na shirin kawo maka wani babban dama da ba zaka so ka rasa ba.

Kyaututtuka na musamman
Opportunities masu girma
Smart investment for your future
Ka kasance cikin mutane na farko da za su amfana

📞 08038629575
🌐 www.auidamuna.com⁠

👉 Stay tuned...........

06/04/2026

ALH. YUNUSA MAI INJI ESTATE 🏡

​Saurari cikakken bayani daga bakin CEO A.U.I DAMUNA REAL ESTATE LIMITED game da sabuwar damar da ke jiran ku a Alh Yunusa Mai Inji Estate.
Kada ka bari wannan dama ta wuce ka

​📞 DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI:

​Idan kana da tambaya ko kana son yin booking, tuntuɓe mu ta: 08038629575 ko 08057773580.

Address

West Bypass
Kano
00972

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.U.I Damuna Real Estate Ltd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A.U.I Damuna Real Estate Ltd:

Shortcuts

Share