Hon Abduraman m salga Mainasara awareness

Hon Abduraman m salga Mainasara awareness Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon Abduraman m salga Mainasara awareness, Real Estate, Kano.

CONFIDENCE VOICE TO THE YOUTH“If you want to live your life in a creative way, as an youth, You have to not look back to...
02/02/2023

CONFIDENCE VOICE TO THE YOUTH

“If you want to live your life in a creative way, as an youth,
You have to not look back too much. You have to be willing to take a good intentions of choicing good governor's, whatever it done, their well be a good results in our dear local government,

Focus on views of mission and vision of our dear mentor,
Youth stay on how to make our right thing to our dear community,

Don't lose of hope always stay strong and move on.
Forgot the pass and look for the future, and make change in our community
Hon Abdulraman M salga mainasara is the the solution, we sure dat he will make a good administrational system in our Grassroots.

K~SADAUKI
MAINASARA YOUTH AWARENESS

Assalamu alaikumBarka ku dawar hakaInah Mika sakon fatan alkairi ga yan uwa,Tare da sakon fatan fatan nasara a kodayau s...
09/11/2022

Assalamu alaikum
Barka ku dawar haka
Inah Mika sakon fatan alkairi ga yan uwa,

Tare da sakon fatan fatan nasara a kodayau she,

Alhamdulillah
Allah muna godiya bisa nasarori da muke samu ko da yaushe,

Kamar yadda kullin ake samun haske a tafiyar Hon abdurrahaman m salga Mainasara,
A karamar hukumar mu,

A madadin kungiyarmu Mainasara youth awareness Dala,

Muna Kara Mika sakon godiya ta musan man ga yan uwan mu da iyayen mu,

Bisa kokarin Bawa gida Gudin mawa wajan Kiran MATASA gasu Zabi wanda yake damunufa akansu,

Kamar yadda Koda yau she akesamun sabon abu , yasa gida zai kasance cikin fitowa wajan Yada manufa da kuma post,
Daga karshe muna Kara Kira ga MATASAN DALA da kufito Domin
Muna goyan bayanku wajan hada manufa domin samar da chanji mai amfani a karamar hukumar mu.

Uban giji ya bamu nasara ya taimakemu Akan abinda mukasa a gaba na alkairi,

Allah ya tabbatar mana da Hon Abdurrahaman m salga Mainasara a matsayin jagoran mu 2023👏

Daga naku
Hon Kabir Sadauki Ali.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Abduraman m salga Mainasara awareness posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category