19/09/2026
🏡 FILAYEN YARIMAWA–LANGYAL LAYOUT
Nasarawa GRA da wasu unguwanni a Kano suna daga cikin wuraren da ake daraja ƙasa sosai. Amma ina ganin Yarimawa–Langyal Layout na daga cikin wuraren da ke da babban potential na daraja a nan gaba. 📈
💰 Easy Buy: ₦4M
• Initial: ₦400K
• Sai ₦200K a wata na watanni 18
🔥 Cash Payment: 15% discount — ₦3.4M
📍 Ka mallaki naka fili tun yanzu, kafin farashi ya ƙara tashi.
📲 Tuntube mu yanzu don booking da ƙarin bayani.