Abubakar Hussaini Hamzakg

Abubakar Hussaini Hamzakg Nigeria Police, Zone One Headquarters Kano, BUK Road, Kano, Kano State Nigeria 🇳🇬

22/03/2026

Sallallahu alaihi wasallam

21/03/2026

Lagos Ce Alƙiblar Tinubu Ba Waɗanda S**a Zaɓe Shi Ba. Prof. Mansur Sokoto

Ina ba malamai shawara cewa a wannan karon kada su tallata mana Tinubu a matsayin ɗan uwanmu musulmi, ko kuma a matsayin wanda ya ɗauki mataimaki musulmi, babu shakka cewa shugaba Tinubu ya ci zaɓe a 2027 da gumin musulmi.

Kamar yadda kowa ke gani musulmi muna shan wahala a ƙarƙashin wannan gwamnatin, bisa ga abinda ya bayyana ba musulunci ne ko musulmi ke gabanshi ba.

Waɗanda s**a yi tsaye s**a zaɓe shi, suma ba su ne gabanshi ba, alƙiblarsa ita ce Lagos.

21/03/2026
19/03/2026

Wai kana Bawa Shugaban kasa Sharawa kuma Baka iya Kare Jahar ka da Yankin ka Kaga Wannan Abun kunya Ne wllh

19/03/2026

yadda Governors Suke komawa APC In Sha Allahu Rabbi Anan Allah Zai Kunya taku Marar sa Kishin Arewacin Nigeria 🇳🇬

19/03/2026
19/03/2026

Ba wanda zai zaɓi Tinubu sai ɗan iska - Dino Melaye

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Hussaini Hamzakg posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category