13/09/2026
โGidan Amana Akida tun daga farkon lamba har zuwa karshen lamba muna goyan bayan Imamun namu Malam Dikko Umar Radda ya Kara mai-maitawa a Karo na biyu domin ya ida cika muradin shi na kawo cigaba a jihar mu ta katsina.
โ
โGidan Amana Akida na daga cikin kungiyoyin s**a halarci taron gangamin gamayyar kungiyoyi 4,000 suke goyan bayan Malam Dikko Radda (Coalition of political groups and Associations in katsina state)
Muna fatan Allah yabamu nasara Allah yakara kawo mamu zaman lafiya a jihar katsina da nijeriya baki daya.