USMAN LAWAN

USMAN LAWAN 🏛️ Architect | Public Affairs
Global • African • Nigerian Politics
Leadership | Social Issues | Thoughtful Commentary

18/08/2026

Wannan shine gaskiyar magana yanzu mun kara fahimtar fatawar Abba Hikima

2027Baza mu yarda a kara amfani da sunan Muslim-Muslim. a cutar da al'umma ba, dan ba haka Musulunci yake ba Musulunci y...
18/08/2026

2027
Baza mu yarda a kara amfani da sunan Muslim-Muslim. a cutar da al'umma ba, dan ba haka Musulunci yake ba Musulunci ya koyar da adalce,gaskiya, amana, da kyautatawa, ba zalunci ba

18/08/2026
18/08/2026

Gfresh: Kar a zabi Tinubu, babu adalci, ana kashe mu.

Jingir: An samu tsaro da adalci, Kirisoci ne matsalar kasar.

Shin wannan gaske. Ne ko AI ne?
17/08/2026

Shin wannan gaske. Ne ko AI ne?

17/08/2026

Late. Dr Idris ya fita hakkin jinkin dan ya fada masa gaskiya akan abubuwan da yake na rashin tsoro Allah

Yan bindiga sun kashe mutane 32 ne a garin Ungushi, ƙaramar hukumar Kebbe ta Jihar Sokoto, kamar yadda mazauna yankin s*...
17/08/2026

Yan bindiga sun kashe mutane 32 ne a garin Ungushi, ƙaramar hukumar Kebbe ta Jihar Sokoto, kamar yadda mazauna yankin s**a bayyana.

16/08/2026

Gaskiya ne wannan

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when USMAN LAWAN posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to USMAN LAWAN:

Shortcuts

Share

Category