10/02/2026
ZINA TANA JAWO
ILLOLI GUDA 16.
•••••••••••••••••••
1.Raunin Addini
2- Raunin Akida
3-Karancin Imani
4- Rashin kunya
5- Rashin kishi
6- Rashin mutunci
7- Rashin kwarjini
8- Rashin hasken fuska
9- Duhun zuciya 10- Rashin
kima
11- Rashin Nagarta
12-Rashin Nutsuwa
13- Rashin Amana
14- Fushin Allah
15- cikawa babu imani
16- Azabar Allah
Allah ka tsaremu daga aikata
zina Aameen....
HYDAR SOJA