11/01/2022
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Munbuda Sabon page na kasuwancimu na Saida gidaje da filaye da k**a gidajen haya
Wanda keda bukata yayi liking dinmu don ganin hotunan gidajen da zamu rinka Azawa in yanada bukata yayi magana.
Wandakeda gida kuma yanaso ya saisuwa shima yayi muna magana don mutallatamishi in yanada bukatar A azashi ga page dinmu.
Muna maraba da duk maibukatar hada hulda damu kuma munada wakillai dayawa cikin birnin sokoto ko ina mutun keson gida kofili yana iya yimuna magana don mubincikamishi.
Wannan gidan yanzu haka Akasuwa shike maibukata yayi magana koya kiramu ta
Wannan number 👇👇
📲09121050805
MUNGODE.