Kalmar Zuciya by Shafatu

Directions

Kalmar Zuciya by Shafatu Digital Creator

29/04/2026

Masawi Emengilda

29/04/2026

wannan fa yayinisa

25/04/2026

Ubangijin da yake kula da ƙwari a cikin rami shin kana tunanin zai
manta dakai ?
Kai dai yi ta roƙon sa, shi zai shafe ma damuwarka.

Wani lokaci ba mu san inda tafiyar rayuwa za ta kai mu ba, amma muna ci gaba da tafiya cikin fatan alheri da samun kyakk...
25/04/2026

Wani lokaci ba mu san inda tafiyar rayuwa za ta kai mu ba, amma muna ci gaba da tafiya cikin fatan alheri da samun kyakkyawan sakamako, duk da ƙalubale ko wahala,
da kuma burin wata rana za mu kai ga ƙarshen da zai sa mu manta da duk wahalar hanya.

25/04/2026

Ka da ka firgita idan jarrabawa ta yi tsanani,
Allah yana sane da zubar hawayenka da ƙuncin zuciyarka domin sau da yawa mafi girman lada yana zuwa bayan mafi girman haƙuri.

25/04/2026

25/04/2026

BL MESMA MW
25/04/2026

BL MESMA MW

22/04/2026

Maza kuji tsoron Allah🥲 Ku tausayawa matan ku👰 Ku karo musu kishiyoyi ☹️ Saboda aikin gida ya na musu 😔

22/04/2026

Goran At Yam

Address

Niger State
Suleja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kalmar Zuciya by Shafatu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category