USMAN LAWAN

USMAN LAWAN 🏛️ Architect | Public Affairs
Global • African • Nigerian Politics
Leadership | Social Issues | Thoughtful Commentary

20/09/2026

Allah yasa in ya tafi kar mu yi nadamar magaji, irin nadamar da muka yi bayan tafiyar marigayi!

19/09/2026

Innalillahi'wainna'ilahir rajun Data boy wai da bula Tinubu ya fadi zabe gara ya mutu

Boko haram s**ashe talaka yanbindiga su kashe lakurawa s**ashe jami,an tsaro ma su kashe Nigeria kenan. Ko ina talaka Ni...
18/09/2026

Boko haram s**ashe talaka yanbindiga su kashe lakurawa s**ashe jami,an tsaro ma su kashe Nigeria kenan. Ko ina talaka Nigeria zaishiga ya samu sauki??

18/09/2026

Jiki Magayi...
Zabe dai yazo, Kuma masu hankali ne suke zabe domin baza ka yi zabe ba Sai shekarun ka sun kai 18, to an yi shekaru 4,Sai Kuma aka bamu zabi, Ko mu sauya Ko mu maimaita.
Hisabi ne ga masu hankali,idan har kasan ka gamsu da halin da al'umma Ke ciki a yanzu idan ka gamsu cewar daga lokacin Da Tinubu ya hau zuwa yanzu rayuwa ta inganta,an sami tsaro yankin da kake ya samu yalwar arziki to sai ka zabi Tinubu.Idan Kuma rayuwar talakawa bata inganta ba, farashin kayan abinci Bai sauko ba, talakawa na cikin firgici tsaro ya tabarbare an kasa shawo kan kashe kashen mutane, to anan Sai Ku duba a cikin sauran 'yan takara Ku gwada wani.
Masu zaben nan baligai ne mukallafai wadanda ake kyautata zaton sun san ciwon Kan su,dan haka ranar zabe sikelin hisabi yana hannun ku, Kuma kune dai Za a mulka, dan haka GA kunan GA akwatun zabe ga kuma kuriar ku nan a hannun ku. Shawara ta dai bata wuce ku tsananta tunani kafin ku jefa kuriar ku,shin zakuyi zaben ne Domin dan wani abu Da zaku samu na takaitaccen lokaci ko kuwa Zaku yi Hisabi da kwatankwacin abin da ya faru a cikin wa'adin mulkin farko?
Allah ya bamu iko da karfin zuciyar zaben shugabanni nagari.
Jiki Magayi

Jiki Magayi...Zabe dai yazo, Kuma masu hankali ne suke zabe domin baza ka yi zabe ba Sai shekarun ka sun kai 18, to an y...
18/09/2026

Jiki Magayi...
Zabe dai yazo, Kuma masu hankali ne suke zabe domin baza ka yi zabe ba Sai shekarun ka sun kai 18, to an yi shekaru 4,Sai Kuma aka bamu zabi, Ko mu sauya Ko mu maimaita.
Hisabi ne ga masu hankali,idan har kasan ka gamsu da halin da al'umma Ke ciki a yanzu idan ka gamsu cewar daga lokacin Da Tinubu ya hau zuwa yanzu rayuwa ta inganta,an sami tsaro yankin da kake ya samu yalwar arziki to sai ka zabi Tinubu.Idan Kuma rayuwar talakawa bata inganta ba, farashin kayan abinci Bai sauko ba, talakawa na cikin firgici tsaro ya tabarbare an kasa shawo kan kashe kashen mutane, to anan Sai Ku duba a cikin sauran 'yan takara Ku gwada wani.
Masu zaben nan baligai ne mukallafai wadanda ake kyautata zaton sun san ciwon Kan su,dan haka ranar zabe sikelin hisabi yana hannun ku, Kuma kune dai Za a mulka, dan haka GA kunan GA akwatun zabe ga kuma kuriar ku nan a hannun ku. Shawara ta dai bata wuce ku tsananta tunani kafin ku jefa kuriar ku,shin zakuyi zaben ne Domin dan wani abu Da zaku samu na takaitaccen lokaci ko kuwa Zaku yi Hisabi da kwatankwacin abin da ya faru a cikin wa'adin mulkin farko?
Allah ya bamu iko da karfin zuciyar zaben shugabanni nagari.
Jiki Magayi

Nasiru sal zango

DALILIN TINUBU MUST GO shine  Ba wai wanda zai Gaji Tinubu dole Ya kasance Mutumin Kirkin da Yafi Tinubu bane abun dubaw...
18/09/2026

DALILIN TINUBU MUST GO shine Ba wai wanda zai Gaji Tinubu dole Ya kasance Mutumin Kirkin da Yafi Tinubu bane abun dubawa, Wato dalilin dayasa dole a cire Tinubu Idan Ana son Najeriya Ta ci gaba shine, Nan Gaba duk wanda zai zo Amatsayin Shugaban Ƙasa dole Yaji tsoron Talakawa tsoron cewa Talakawa na Iya canja shi Idan bai masu Abunda Ya dace ba hakan zai Tilasta masa Yin Adalci Ga Talaka Saɓanin Salon Tinubu wanda ke nuna babu wanda Ya isa dashi a nigeriya sai abinda yaga dama zai yi.

Shugabannin Siyasa suna tsoron Faɗuwa Zaɓe Fiye da Komai, Kallo nake Shugabannin Siyasa Sun fi jin tsoron Faɗuwa Zaɓe kan tsoron Ubangiji Mai tsarki bisa hujjojin Zahiri da s**a bayyana a garemu.

Idan Tinubu Ya zarce To ina mai Tabbatar Maku ta Tabbata kenan kowanne Shugaban Ƙasa da zai zo a gaba ba zai taɓa jin tsoron Talakawan kasa ba don Yasan Fanko ne babu abinda za su iya komai zai yi masu

Cire Tinubu zai kawo ƙarshen zaluncin Shugabannin Ƙasa ga Talakawa a Najeriya

18/09/2026

Matasa 50+ aka kashe a Jahar Neja

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when USMAN LAWAN posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to USMAN LAWAN:

Shortcuts

Share

Category